All stories tagged :
Religious
Featured
Shugaban Karamar Hukumar Lau Ya Fice Daga PDP Zuwa APC
Shugaban zartarwa na Karamar Hukumar Lau a Jihar Taraba, Peter Julius Vau, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.An kammala sauyin jam’iyyar ne a ranar Laraba a Lau, hedikwatar gudanarwar karamar hukumar.Da yake jawabi a wurin taron, Vau ya...
















