Ra’ayi Riga: Cutar kansa da hanyoyin magance ta

Cutar kansa na daya daga cikin cutuka da ke sanadiyar mutuwar miliyoyin jama’a a duniya, a duk shekara.

Ranar hudu ga watan Fabrairun kowace shekara ce aka kebe a matsayin ranar cutar kansa ko ciwon daji ta duniya.

An kebe ranar ce domin kara fadakar da al’umma game a wannan cuta wadda bincike ya nuna tana sanadiyar mutuwar miliyoyin mutane a duk shekara a duniya.

Filinmu na Ra’ayi Riga na wannan makon ya tattauna ne game da cutar, da nau’o’inta, da alamominta da kuma matakan da za a iya dauka domin shawo kanta kafin ta gagari magani.

Shirin ya kuma ji irin matakan da gwamnatoci ke dauka na yaki da cutar.

More from this stream

Recomended