PDP ta gudanar da taron gangamin motsa jam’iya jihar Lagos

Jam’iyar PDP dake zama babbar jam’iyar adawa a Najeria ta gudanar da wani taron gangami a jihar Lagos dake yankin arewa maso yamma.

An gudanar da taron ne domin motsa jam’iyar a yankin na kudu maso yamma inda take da mulki a jiha daya tilo wato jihar Oyo.

Taron ya samu halartar jiga-jigan jam’iyar ciki har da tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki.

More from this stream

Recomended