Osinbajo ya ziyarci wurin da gini ya rufta a Abuja

[ad_1]
Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ziyarci wurin da wai ginin bene mai hawa uku ya rufta yau a Abuja.

Mutum guda aka rawaito ya mutu ya yin da ake fargabar makalewar wasu mutanen 18 cikin baraguzai.

Muhammad Musa Bello, ministan babban birnin tarayya Abuja da kuma sakataren gwamnatin tarayya,Boss Mustapha na daga cikin wadanda suka raka mataimakin shugaban kasar ya zuwa wurin.

Ga wasu daga cikin hotunan ziyarar ta mukaddashin shugaban ƙasar.
[ad_2]

More News

Muna aiki tukuru don kawar da aikata manyan laifuka a Najeriya—Tinubu ga Daraktan FBI

A ranar Juma’a ne shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya...

Sojojin sun kama wani mai safarar bindigogi a jihar Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin  samar da  tsaro a jihar Filato sun ka ma wani mai safarar  bindiga da ake nema ruwa...

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matafiya akan hanyar Abuja-Kaduna

Fasinjoji da dama ne aka bada rahoton an yi garkuwa da su bayan da ƴan fashin daji suka buɗe kan wata mota ƙirar bus...

Kotu ta yanke wa É—ansanda hukuncin kisa saboda laifin kisan kai

Wata babbar kotun jihar Delta dake zamanta a Asaba a ranar Talata ta yanke wa Sufeta Ubi Ebri na rundunar ‘yan sandan Najeriya hukuncin...