Obi ya ziyarci mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Anambra

Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar Labour Party, Mr Peter Obi ya kai ziyarar jaje ga al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Anambra

A yayin ziyarar dantakarar na tare da wasu masu ruwa da tsaki a jihar.

Obi ya bayyana kaduwarsa kan mummunan ta’asar da ambaliyar tayi.

Har ila yau dantakarar ya bayar da tallafin kayayyakin amfanin yau da kullum ga mutanen.

More from this stream

Recomended