All stories tagged :
News
Featured
Jihohi 7 sun kwashe É—alibansu daga jami’ar Jos
Aƙalla gwamnatocin jihohi 7 ne suka kwashe ɗaliban su kusan 1630 daga jami'ar Jos biyo bayan tashin hankalin da aka samu a jihar Filato.
A ranar 27 ga watan Maris ne wasu yan bindiga su ka kai farmaki Unguwar Rukuba inda su ka kashe aƙalla mutane 28 tare da jikkata...




![Leganes vs Real Madrid: Zidane’s La Liga starting XI revealed [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Leganes-vs-Real-Madrid-Zidane’s-La-Liga-starting-XI-revealed-Full-list.jpg)










