All stories tagged :
News
Featured
Tinubu Ya Miƙa Ta’aziyya Ga El-Rufai Kan Rasuwar Mahaifiyarsa
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aika saƙon ta’aziyya ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Umma.Rahotanni sun ce Hajiya Umma ta rasu ne a ranar Juma’a a birnin Cairo bayan fama da rashin lafiya.A cikin wata sanarwa da mai ba shugaban ƙasa shawara...











