All stories tagged :
News
Featured
Dan majalisar wakilai ya sauya sheƙa daga NNPP zuwa APC
Yusuf Galambi, mamba a majalisar wakilai tarayya ya sauya sheƙa daga jam'iyar NNPP ya zuwa jam'iyar APC mai mulki.
Tajuddeen Abbas, Kakakin majalisar wakilai ta tarayya shi ne ya sanar da sauya sheƙar Galambi a wata wasika da ya karantawa zauren majalisar a ranar Alhamis.
Galambi na wakiltar ƙaramar hukumar Gwaram...