All stories tagged :
News
Featured
Bincike Ya Karyata Alaƙar Paracetamol Da Lalurar Galahanga Ga Jarirai
Wani sabon binciken lafiya ya gano cewa babu wata alaƙa tsakanin shan maganin zazzaɓi na Paracetamol ga mata masu juna biyu da haihuwar jarirai masu lalurar galahanga (autism) ko wata nakasasa.Masu binciken sun bayyana cewa sakamakon binciken ya saɓa da iƙirarin da tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi...


![Buhari's 2015 campaign Deputy DG, Mamora finally gets federal appointment [See letter]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/Buharis-2015-campaign-Deputy-DG-Mamora-finally-gets-federal-appointment-See-letter.jpeg)












