All stories tagged :
News
Featured
Gwamna Uba Sani Ya Saki Naira Biliyan 2.3 Don Biyan Tsofaffin...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya amince da sakin naira biliyan 2.321 domin biyan hakkokin fansho, gratuti da kuma kudaden ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da iyalan wadanda suka rasu a fadin jihar.Wannan biyan ya kunshi Accrued Rights karkashin tsarin Contributory Pension Scheme (CPS) da kuma Gratuity/Death...