Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan sun tsere saboda yakin Gaza

Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan É—aya ne suka fice daga Æ™asar kuma ba su koma ba a watanni shida na farkon yaÆ™in Isra’ila a Gaza.

Wannan na zuwa ne kamar yadda jaridar Times of Israel ta ruwaito, inda ta ambato Hukumar Ƙidaya da Shige da Fice ta ƙasar.

AlÆ™aluman da hukumomi suka fitar sun nuna cewa Isra’ilawa da suka fice daga Æ™asar daga watan Oktoban 2023 sun kai 550,000 — fiye da waÉ—anda suka koma Æ™asar lokacin Easter a watan Afrilu.

Jaridar ta Isra’ila ta ce Æ™aurar da ‘yan Æ™asar suke yi, wadda da farko ake gani ta guje wa yaÆ™i ce, yanzu ta zama ta dindindin.

More News

Ƴansanda a Katsina sun yi nasarar cafke wasu tantiran masu safarar alburusai wa ƴanbindiga

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan...

Tinubu ya amince da mafi karancin albashi na N70,000

Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin...

Gwamnati za ta fara biyan ma’aikata naira 30,000 mafi Æ™arancin albashi a Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanar da cewa za su fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin albashi naira 30,000 ga ma'aikatan jihar...

Gwamantin Kano na kashe naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha—Kwamishina

Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha na tafi da gidanka a cikin babban birnin...