All stories tagged :
More
Featured
‘Yan Sanda Sun Kama Mai Safarar Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje
Rundunar ‘Yan Sanda ta ƙasa ta ce ta kama wasu jarkokin man fetur guda 103 da ake ƙoƙarin fitarwa zuwa Kamaru da Jamhuriyar Benin.Mai magana da yawun rundunar, Benjamin Hundeyin, ya bayyana cewa “an kama jarkoki 60 a cikin mota Toyota Starlet a Mubi, Adamawa, yayin da sauran guda...