Matsalolin da mate ke fuskanta ta rashin gamsuwa da mazajensu

[ad_1]

Aure wani tsarin zamantakewa ne da ya kunshi abubuwa da dama, musamman ma hakkoki dake kan ma’auratan.

A kan samu wasu lokutan da daya daga ma’aratan kan koka da yanayin zamatakewar, musamman ma idan yana cutuwa ta wasu bangarorin.

Duk da cewa a kan samu masu korafi kan wasu matsalolin, ba kasafai mata kan iya fitowa su bayyan matsalar rashin daga mazajensu ba yayin mu’amalar aure.

Bayanai sun nuan cewa wannan matsala tana damun mata da dama, kuma ta kan jefa rayuwarsu cikin kunci, a wasu lokutan ma har ta kan taba lafiyar kwakwalwarsu.

Kunya da kawaici da kara da kuma al’ada ba sa barin mata su fito su bayyana irin wannan matsala, kuma masana sun ce tana daga manyan dalilan da ke janyo mutuwar aure.

A wannan makon, filin Adikon Zamani ya yi duba kan wannan ta fuskar likitanci da kuma addini.

[ad_2]

More News

NDLEA ta kama tan 761,000 na miyagun kwayoyi cikin shekaru 3

Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, Buba Marwa, ya ce hukumar ta kama tan 761,000 na haramtattun kwayoyi...

An saka jirage uku na  shugaban ƙasa a kasuwa

Gwamnatin Najeriya ta saka jiragen shugaban ƙasa guda uku a kasuwa a wani yunkuri da mahukunta suka bayyana da cewa zai rage yawan kuɗaɗen...

Ƴan bindiga sun kashe mai POS a Ekiti

Wasu ƴan bindiga sun kashe wani mai sana'ar POS a garin Ado-Ekiti babban birnin jihar Ekiti. Mai sana'ar ta POS dake da suna Alfa Taofeek...

Har yanzu Sanusi ne sarkin Kano—Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ta yanke a safiyar ranar Alhamis...