Matar da ta gina gida da kudin kitso a Abuja

Hajiya Bilkisu Shu’aibu ta fara kitso tun tana shekara 11. Ta yi shekara 26 ta na kisto.

A cikin kudin kitso take samu ta biya bukatunta.

Ta ce ta samu alfanu sosai sanadiyyar sana’ar kitson, ciki har da zuwa hajji da gina gida.

More from this stream

Recomended