Labaran Afirka a makon jiya cikin hotuna

[ad_1]

Wasu daga cikin hotunan abubuwan da suka faru a Afrika a makon jiya .

Yar wasan ninkaya ta Uganda Clare Byarugaba poses na fafatawa a wasannin 'yan luwadi da madigo na shekarar 2018. Clare mai shekara 31 mai fafukar kare hakkin yan luwadi ce a Kampala. .

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Clare Byarugaba, jaridar kasar Uganda, ta bayanna a matsayin ‘yar madugo a wajen wasannin ‘yan luwadi da aka yi a Paris a ranar Juma’a

Yar wasan ninkaya daga Ugandan Clare Byarugaba a wasannin yan luwadi ta 2018

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

… ” Ina alfahari da wakilatar kasata a wasannin. Sai dai na san zan fuskanci matsala idan na koma gida”, in ji ta.

Wasu yan wasan gargajiya na rawa a wasan raya al'adu da aka yi a Tunis a ranar 11 ga watan Augusta 2018

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wasun masu wasan gargajiya daga kasar Thailand a wasan raya aldaun gargajiya da aka yi a Tunisia.

Sister Clara daga Zambia, na tafiya a cikin filin da aka baje kolin takalma a wajen cocin Westminster da ke Landan a ranar 15 ga watan Augusta, 2018.

Hakkin mallakar hoto
Getty Images

Image caption

Wata kirista mabiyar darikar kataloka daga Zambia na tafiya a filin da aka yi aka baje kolin talkalma a wajen cocin Westminster da ke Landan a ranar Laraba. Shirin na goyon bayan fafutukar da Fafaroma Francis yake yi kan ‘yan gudun hijira

Yar wasan gaba ta Ghana' Ruth Anima da mai tsaron gidan New Zealand Elizabeth Anton, a ranar 12 ga Augusta 2018 a Concarneau, yammacin Fransa.

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wata ‘yar wasan kwallon kafar Ghana ta shuri mai tsaron gidar New Zealand da kafa a gasar kwallon kafa ta mata masu shekaru kasa da 20 da ake yi a Faransa.

Lazarus Molatlhegi na kallon hoiton mahaifinsa Thomas Molatlhegi a Pretoria, da ke kasar Afrika ta kudu a ranar 15 ga watan Augusta 2018

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Lazarus Molatlhegi na kallon hoton mahifinsa, Thomas Molatlhegi, daya daga masu fafutukar ‘yantar da nahiyar Afrika da aka kashe ta hanyar ratayewa a 1964, kan kisan da aka yi wa wani dan sanda a Afrika ta kudu. An sake fitar da gawarsa domin iyalinsa su yi masa jana’iza yadda ya kamata.

Mata na zaman makoki a ranar da aka binne Dah Dedjalagni Agoli-Agbo na Abomey, a Benin, a ranar 11 ga watan Augusta 2018

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wasu mata a Jamhuriyar Beni na zaman makoki kan mutuwar sarkin Dah Dedjalagni Agoli-Agbo, na masauratarr Dahomey.

Wata ma'aikaciyyar hukumar zabe a wata rumfar zabe a Mali a ranar 12 ga watan Augusta 2018 a Bamako

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wata jami’ar hukumar zabe a Mali na nuna yadda za a kada kuria a ranar Lahadi. Shugaba Ibrahim Boubacar Keïta ya doke abokin hammyarsa Soumaïla Cissé a zaben zagaye na biyu, wanda ‘yan adawa suka ce an yi magudi.

Wani mutum ya yiwa jikinsa fenti a wani gangamin yakin neman zabe da akja yi a Bamako a ranar 10 ga watan Augusta , 2018

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Gangamin yakin neman zabe da aka yi Bamako babban birnin kasar Mali

Kasuwar Ashmun da ke Masar a ranar 15 ga watan Augusta 2018

Hakkin mallakar hoto
AFP

Image caption

Wani yaro a kasuwar sayar da shanu da ke Masarya yayin da aka soma shirye-shiryen bukukuwan Sallar layya.

Hotuna daga AFP da Getty Images

[ad_2]

More News

Zanga-zanga: An jibge Æ´an sanda 4200 a Abuja

Rundunar Æ´an sandan birnin tarayya Abuja ta tura Æ´an sanda 4200 gabanin zanga-zangar da za a gudanar a cikin watan Agusta. Kamar yadda masu shirya...

Kamfanin NNPC ya shirya daukar karin ma’aikata

Kamfanin mai na Nigerian National Petroleum Company Limited ya shirya daukar karin ma’aikata.Kakakin kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye, ya tabbatar da hakan a wata...

Ya kamata matasa su yi haÆ™uri zanga-zanga ba ita ce mafita ba – Sarkin Zazzau

Sarkin Zazzau, Mai Martaba Ahmed Nuhu Bamalli ya ce matasa su ƙara haƙuri da gwamnatin tarayya su janye zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a...

Zanga-zanga: Tinubu ya gana da gwamnonin APC

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam'iyar APC. Taron ganawar da aka gudanar a fadar shugaban ƙasa ta...