Kwankwaso ya ziyarci jihar Niger

A cigaba da neman amincewar ya’yan jam’iyar PDP su sahale masa ya zama ɗan takarar shugaban kasa, a tutar jam’iyyar, tsohon gwamnan Kano , Rabi’u Musa Kwankwaso ya ziyarci jihar Niger.

Rahotanni sun nuna cewa tsohon gwamnan ya samu kyakkyawar tarba daga dubban magoya bayansa.

A jawabinsa ga yan jam’iyar ta PDP, Kwankwaso ya yi kira ga sauran yan takara da su hada kai domin tunkarar shugaban kasa Muhammad Buhari.

Kwankwaso ya ce ya fita daga jam’iyar APC ne bayan ya ga canjin da aka samu ba irinsa suka yi wa mutane alkawari ba lokacin da suke neman mulki a shekarar 2015.

More News

Ƴansanda sun kama muggan ƴan fashi da makami

Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a...

An kama wasu mutane biyu da hodar ibilis a Lagos

Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana...

Ƴan sanda sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi 20 a Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun kama wani  riÆ™aƙƙen mai safarar bindiga inda aka same shi da bindigogin AK-47 Æ™irar gida...

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...