Kasar Morocco Za Ta Gina Katafaren Kamfanin Takin Zamani a Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari ya sa hannu tare da amince wa kasar Morocco ta gina katafaren kamfanin tkin zamani a Najeriya.

Za a gina kamfanin acikin wannan shekara ta 2019, akan kudi Dollar biliyan daya da miliyan dari biyar ($1.5 b), sannan za’a rinka shigo da sinadarin yin takin (Ammonia) zuwa Nigeria domin sarrafa shi

Kamfanin zai samar da wadataccen taki a fadin Nigeria, kuma takin zai yi araha ga miliyoyin manoma, sannan kamfanin zai bude hanyar samun aiki wa dubban mutane idan an kammala gina shi.

More News

An fara rushe wasu gine-gine 500 a kasuwar Karmo dake Abuja

Hukumar FCTA dake kula da birnin tarayya Abuja ta fara rushe gine-gine sama da 500 da aka yi ba bisa ka'ida ba a kasuwar...

Tinubu ya tarbi shugaban kasar Senegal Bassirou Faye a fadar Aso Rock Villa

A ranar Alhamis ne shugaba Bola Tinubu ya tarbi shugaban kasar Senegal Bassirou Faye a fadar Aso Rock Villa, a ziyarar da Faye ya...

NEMA ta karɓi ƴan Najeriya 150 da aka dawo dasu gida daga ƙasar Chad

Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA ta ce ta karɓi ƴan Najeriya 150 da aka dawo da su bayan da su ka maƙale...

Ƙungiyar ƙwadago ta ƙi amincewa da ₦48,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Taron zaman ganawa da ƴan kungiyar ƙwadago da gwamnatin ta tarayya ta kira  ya tashi babu shiri bayan da wakilan kungiyar ƙwadago suka fice...