Hukumomin jihar Ogun sun rufe kamfanin Lafarge wanda baturen kasar Italia mai dauke da cutar CORONA-VIRUS ya ziyarta, sannan an killace mutane ishirin da takwas wadanda sukayi muamula da baturen….
A wata majiyar ance shi kansa mutumin daya gayyato baturen tuni jami’an tsaro suka yi RAM dashi, kamar yadda wasu shafukan jaridu suka sanar….
A yanzu ana cigaba da binciko mutanen da sukayi muamula da baturen, tare da bin diddigin dukkan hanyoyin daya bi a Nigeria…..