INEC ta yiwa sabbin jam’iyyu 23 rijista ta kuma tsawaita wa’adin yin rijistar zabe

[ad_1]
Hukumar zabe ta kasa INEC ta yi rijistar karin wasu jam’iyun siyasa 23.

A wata sanarwa ranar Talata hukumar ta gayyaci shugabanni da kuma sakatarorin sabbin jam’iyyun da su zo hedkwatarta dake Abuja ranar Alhamis domin karɓar d karɓar shedar rijistar.

Hakan ya kawo jam’iyun siyasa da ake da su a kasarnan ya zuwa 91.

Haka kuma hukumar ta tsawaita wa’adin yin rijistar zabe da take cigaba da yi a fadin kasarnan da mako biyu.

Tunda fari hukumar ta ce za ta dakatar da yiwa mutane rijistar ranar 17 ga watan Agusta na shekarar 2018.

Ga sunayen sabbin jam’iyyun da aka yiwa rijista:

1
Advanced Alliance Party
APP
2
Advanced Nigeria Democratic Party
ANDP
3
African Action Congress
AAC
4
Alliance for a United Nigeria
AUN
5
Alliance of Social Democrats
ASD
6
Alliance National Party
ANP
7
Allied People’s Movement
APM
8
Alternative Party of Nigeria
APN
9
Change Nigeria Party
CNP
10
Congress Of Patriots
COP
11
Liberation Movement
LM
12
Movement for Restoration and Defence of Democracy
MRDD
13
Nigeria Community Movement Party
NCMP
14
Nigeria For Democracy
NFD
15
Peoples Coalition Party
PCP
16
Reform and Advancement Party
RAP
17
Save Nigeria Congress
SNC
18
United Patriots
UP
19
United Peoples Congress
UPC
20
We The People Nigeria
WTPN
21
Yes Electorates Solidarity
YES
22
Youth Party
YP
23
Zenith Labour Party
ZLP
[ad_2]

More News

Obasanjo ya kai wa Remi Tinubu ziyara

Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya kai ziyara ga, Oluremi Tinubu mai ɗakin shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu . Obasanjo ya ziyarci matar shugaban ƙasar a...

Shehin Musulunci ya nemi masu kuÉ—i da su raba wa talakawa naman Salla

Mataimakin Babban Limamin Masallacin Yobe da Cibiyar Musulunci, Malam Mohammad Ali Goni Kamsulum, ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika...

Ƴansandan sun yi artabu da ƴanbindiga a Abuja

Jami’an ‘yan sanda daga babban birnin tarayya Abuja sun kashe wani dan bindiga tare da cafke uku a wani samame da suka kai.Ƴan sandan...

An wallafa sunaye da hoton fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Suleja

Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na É—aurarrun da suka tsere da gidan...