Ina nan da raina—tsohon shugaban Najeriya

Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Yakubu Gowon, ya musanta jita-jitar da ake yaÉ—awa a kafofin sadarwa cewa Allah ya amsa rasuwa.

Wani mataimakinsa Adeyeye Ajayi ne ya bayyana haka wa kafar yaɗa labaran ƙasar.

Gowon dai shi ne wanda ya mulki Najeriya daga shekarar 1966 zuwa 1975 wanda a ƙarƙashinsa ne aka yi yaƙin Biafra (watau yaƙin basasa).

More News

Ƴansanda sun hallaka masu garkuwa da mutane

Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar...

Ƴansanda a Katsina sun yi nasarar cafke wasu tantiran masu safarar alburusai wa ƴanbindiga

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan...

Tinubu ya amince da mafi karancin albashi na N70,000

Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin...

Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan sun tsere saboda yakin Gaza

Mutanen Isra'ila sama da rabin miliyan ɗaya ne suka fice daga ƙasar kuma ba su koma ba a watanni shida na farkon yaƙin Isra'ila...