Hukumar Zabe Za Ta Haramta Amfani Da Wayar Salula A Wajen Kada Kuri’a

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Mahmood Yakubu ya ce hukumar na duba yiyuwar haramta amfani da wayar salula a rumfunan zabe. Wannan mataki na daga cikin shirye shiryen gudanar da sahihin zabe a 2019.

Mr. Yakubu ya bayyana hakan a ranar Juma’a, a wani taron musayar ra’ayi kan gudanar da zabe, wanda wata kungiyar fararen hula ta shirya, mai suna YIAGA’S Watching Thevote, a otel din Sharaton da ke Abuja.

Ya bayyana cewa za’a karbi wayoyin masu kada kuri’a da zaran sun amshi takardun jefa kuri’arsu a akwatunan zabensu, don magance matsalar siyen kuri’u.

More News

Ƴansanda sun kama muggan ƴan fashi da makami

Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a...

An kama wasu mutane biyu da hodar ibilis a Lagos

Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana...

Ƴan sanda sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi 20 a Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun kama wani  riÆ™aƙƙen mai safarar bindiga inda aka same shi da bindigogin AK-47 Æ™irar gida...

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...