A yau Lahadi ne wani jirgin Max Air ya samu matsalar fashewar taya daf da zai tashi daga filin jirgin Yola.
Hakan ya tilasta masa saukar gaggawa a lokacin da zai sauka a filin jirgi na Abuja.
Wannan lamarin ya janyo zillimi da ruɗani a tsakanin fasinjoji da ma’aikatan jirgin.
Ga wasu hotunan yadda al’amarin ya kasance wadanda Arewa.ng ta samo: