Hotunan matar da ɗanta ya hallaka ta

Ga wasu daga cikin hotunan matar da ɗanta ya daddaɓa mata wuƙa a Kano, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarta.

Rahotannin da muka samu sun nuna wannan mata dai shekarunta hamsin da haihuwa.

Mamakin rundunar ƴan sanda Jihar Kano, ASP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar da aukuwar wannan mummunan lamarin.

More from this stream

Recomended