Hoto: MOPPAN Ta Sasanta Rikicin Matan Kannywood da Sarkin Waka

Kungiyar MOPPAN ta masu shirya fina-finai karkashin jagorancin,Dr. Ahmad Sarari ta sasanta rikicin da ya barke tsakanin Naziru Sarkin Waka da kuma matan Kannywood.

A wasu kalamai da yayi a baya Naziru ya yi zargin cewa ba a saka yan matan a cikin shirin Fim har sai anyi lalata da su.

Hakan yasa Æ™ungiyar matan Kannywood ta K-WAN ta bashi wa’adi da ya janye kalamansa ko kuma ta maka shi a kotu.

More News

Jihar Neja Ta Yi Rajistar Mutane 289 Da Suka Kamu Da Cutar Amai Da Gudawa, 17 Sun Mutu

Wata annobar cutar amai da gudawa a Jihar Neja ta yi sanadin mutuwar mutane 17 tare da kama mutane 289 a kananan hukumomi 11...

An ƙona sakatariyar ƙananan hukumomi 2 a jihar Rivers

Wasu da ake kyautata zaton ɓatagari ne sun ƙona wani sashe na sakatariyar ƙananan hukumomin Eleme da Ikwerre dake jihar Rivers. Ƙona ginin na zuwa...

Ƴanbindiga sun hallaka wani shugaban APC a Kebbi

Wasu ‘yan bindiga sun harbe Bako Bala, shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Suru a jihar Kebbi, a yayin wani yunkurin yin garkuwa da...

Kotu ta hana VIO kamawa, tsare motoci ko cin tarar direbobi a kan hanya

Justis Evelyn Maha ta Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta bayar da umarni da ya hana Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa, wanda aka...