All stories tagged :
Hausa
Featured
Tsohon Gwamnan Kaduna El-Rufai Ya Fice Daga APC, Ya Koma SDP
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki kuma ya koma jam’iyyar SDP.Bayanai sun nuna cewa ya riga ya mika takardar murabus dinsa ga shugabancin APC a mazabarsa da ke Kaduna. Haka kuma, ya bukaci magoya bayansa da na hannun damansa su mara...