All stories tagged :
Hausa
Featured
Gwamnoni sama da 10 sun halarci taron addu’ar cikar shugaba Tinubu...
Gaggan ƴan siyasa na Najeriya da kuma wasu shuwagabannin addinai sun tattaru a babban masallacin ƙasa dake Abuja inda su ka gudanar addu'ar cikar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu shekaru 74 a duniya.
A cikin waÉ—anda suka halarci wurin taron addu'ar akwai mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, mai bawa shugaban...












