All stories tagged :
Hausa
Featured
Jam’iyar PDP ta kori Nyesom, Fayose, Anyanwu da wasu mutane
Jam'iyar PDP ta kori tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike tare da wasu mutane daga jam'iyar.
Jam'iyar ta dauki matakin korar ta su ne a wurin babban taron zaben shugabannin jam'iyar da ake gudanarwa a Ibadan babban birnin jihar Oyo.
Sauran mutane da jam'iyar ta kora...












