Gwamnatin Za Ta Biya Biliyan 3 Ga Mutanen Da Aka Rusawa Shaguna A Filin Idi

Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya naira biliyan 3 a matsayin diya ga mutanen da aka rusawa shaguna a filin Masallacin Idi dake jihar.

Gwamnatin ta Kanoda yan kungiyar masu shaguna sun cimma matsayar haka ne cikin wata yarjejeniya da suka cimma a ranar 12 ga watan Disamba aka kuma gabatar da ita gaban kotu a ranar 13 ga wata.

Lauyoyin bangarorin biyu sun cimma matsayar ne gaban mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya dake Abuja.

A farkon wannan shekarar ne gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da rushe wasu gine-gine da tace sun saba ka’ida yan kwanaki kaÉ—an bayan rantsar da ita.

More News

Tinibu ya aikawa da majalisar dattawa sunaye 7 na  ministocin da zai naÉ—a

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga majalisar dattawa da ta tabbatar da sunayen mutane 7 da ya tura majalisar da zai...

Gwamnatin Abia za ta fara biyan albashi mafi maranci na naira 70,000 a watan Oktoba

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024.Kwamishinan...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 32 a yankin Neja Delta

Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na...

An gudanar da bikin cikar Kwankwaso shekara 68.

Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin...