Ganduje ya tallafawa matasa 15,600 da jari

[ad_1]








Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tallafawa matasa 15,400 a kokarin karfafa musu gwiwa na su rike kananan sana’o’insu.

Wadanda suka amfana da tallafin sun haɗa da maza 8,800 da kuma mata 6600 da ka zabo daga cikin ƙananan hukumomi 44 dake jihar.

Kowane namiji da ya amfana ya samu tallafin kudi ₦20,000 ya yin da ko wace mace za ta karbi ₦15,000.

Matasan da suka amfana da shirin sun haÉ—a da, wanzamai, mahauta,teloli, masu yin sabulu, masu tuyar kosai da kuma masu tallan abinci.




[ad_2]

More News

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waÉ—anda suka...

Ƴan Najeriya na shan baƙar wahala—Janar Abdulsalami

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba...

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...