[ad_1]
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyara ga gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha a gidan gwamnatin jihar dake Owerri babban jihar.
Ganduje ya ziyarci jihar ne akan hanyarsa ta zuwa Abia wajen bikin bashi sarautar gargajiya da wani basaraken gargajiya zai yi a gobe Alhamis.
Ga kaÉ—an daga hotunan ziyarar da gwamnan ya kai.
[ad_2]