(Fasaha): Kasan Cha Zata Zuba Jarin Dala Miliyan 328 A Harkar Yanar Gizo A Najeriya

[ad_1]








Kasar Chana ta amince za ta zuba jarin dalar Amurka har wuri na gugan wuri milyan 328 a harkar sadarwar yanar gizo a Najeriya, inda gwamnatin Nijeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta saka hannu tare da kamfanin Galaxy da Huawei.

Wanda hakan zai samar da wuraren ayyukka ga ‘yan Nijeriya a bangarori da yawa a harkar ilimin yanar gizo da na’ura mai kwakwalwa a fadin Nijeriya, kamar yadda sanarwar Mai taimakawa shugaban kasa akan kafafen sadarwa na zamani wato mal Garba Shehu.




[ad_2]

More News

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waÉ—anda suka...

Ƴan Najeriya na shan baƙar wahala—Janar Abdulsalami

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba...

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...