All stories tagged :
Entertainment
Featured
Gwamnatin Edo ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan kisan...
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan mafarautan da aka yiwa kisan gilla akan hanyarsu ta zuwa gida bikin sallah.
Wasu fusatattun matasa ne suka tsare mutanen a motar da suke ciki a garin Uromi dake ƙaramar hukumar Esan North East ta jihar...