All stories tagged :
Education
Featured
An Binne Gawarwarkin Manoma 27 Da Aka Kashe A Plateau
An yi jana'izar manoma 27 da yan bindiga suka kashe a jihar Filato inda aka binne su a lokaci guda.
Mutanen da suka hada da maza da mata an kashe su ne a ranar 15 ga watan Yuli lokacin da yan bindiga suka kai hari a Bindi-Jebbu dake garin Tahoss...