DA DUMI-DUMI: Hukumar Zabe Mai Zaman kanta ta INEC ta Fitarda Sakamakon Zaben da aka Gudanar na Sanatan Yankin Daura a Jahar Katsina.

[ad_1]








Inda Jamiyyun Siyasa Guda Shidda ne suka tsaida Yan Takara gasu da Sakamakon da kowanne ya samu kamar haka:

APC 224,607

PDP 59,724

DA 796

GPN 1,056

MMN 343

MPN 633

Dan Takarar Jami’yyar APC Mai Mulki wato Sanata Ahmad Babba Kaita Shine Yayi Nasara Akan Sauran Yan Takarar Sauran Jamiyyu.




[ad_2]

More News

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waÉ—anda suka...

Ƴan Najeriya na shan baƙar wahala—Janar Abdulsalami

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba...

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...