All stories tagged :
Crime
Featured
Sojojin Najeriya Sun Ceto Fasinjoji 27 A Jihar Benue
Sojojin Najeriya sun kubutar da fasinjoji 27 da ‘yan bindiga suka sace a kauyen Amoda, karamar hukumar Ohimini a jihar Benue.An samu nasarar ne bayan dakarun Operation Whirl Stroke sun kai samame a maboyar masu garkuwan inda suka yi galaba a kansu, suka kuma kubutar da mutanen da aka...