‘China ta tsare musulmi yan Uighurs miliyan daya’

[ad_1]

Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta damu da rahotannin tsare dubban musulmai yan kabila Uighurs a China, kuma ta yi kira a saki mutanen da aka tsare, da sunan yaki da ta’addanci.

Matakin ya zo ne bayan wani kwamitin majalisar ya bada rahoton cewa ana tsare da musulmi ‘yan kabilara ta Uighurs sama da miliyan daya a wasu sansanoni da sunan sauya musu halayya a garin Xinjiang da ke yammacin kasar.

Yana kabilar ta Uighurs su ne 40% na mazauna yankin. Sai dai hukumomin China sun musanta zargin.

[ad_2]

More News

Ƴan sanda sun kama masu sayen kuri’a a zaben gwamnan Edo

Jami'an rundunar Æ´an sandan Najeriya sun kama wasu mutane 9 da ake zarginsu da sayen kuri'a da kuma mallakar kuri'ar da aka riga aka...

Ƴansanda sun kama muggan ƴan fashi da makami

Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a...

An kama wasu mutane biyu da hodar ibilis a Lagos

Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana...

Ƴan sanda sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi 20 a Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun kama wani  riÆ™aƙƙen mai safarar bindiga inda aka same shi da bindigogin AK-47 Æ™irar gida...