Tsohon gwamnan jihar Delta, ya rasu yana da shekara 71. Uduaghan, wanda ya yi wa’adin mulki biyu a matsayin gwamnan Delta tsakanin shekarun 2007 zuwa 2015, ya shafe wani lokaci
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Tsohon gwamnan jihar Delta, ya rasu yana da shekara 71. Uduaghan, wanda ya yi wa’adin mulki biyu a matsayin gwamnan Delta tsakanin shekarun 2007 zuwa 2015, ya shafe wani lokaci
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ogun ta kama wani mutum mai shekara 56, Madarikan Emehinola, bisa zargin cinna wa gidansa wuta da matarsa ke ciki, lamarin da ya yi sanadin mutuwarta.
Tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana kwarin gwiwar cewa zai kayar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a zaɓen sanatan Kogi ta Tsakiya da za a gudanar a shekarar 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa an ceto Rabaran John Inalegwu Otache, limamin cocin Katolika da aka sace a Jihar Benue, bayan wani aikin ceto da jami’an tsaro tare da ’yan banga
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da sayen ƙarin motocin jirgin ƙasa da kayan aikin tsaro domin inganta harkokin sufurin jiragen ƙasa da kuma yaƙi da ayyukan ’yan bindiga, satar
Jam’iyyar APC ta lashe dukkan kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 21 da kuma kujerun kansiloli 239 a zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a jihar Kogi. An gudanar da zaɓen ne
Ma’aikaci ɗaya ya samu ƙananan raunuka bayan rushewar wani gini mai hawa biyar da ake ginawa a titin Durban, dake Wuse II, a babban birnin tarayya Abuja, ranar Asabar A
‘Yan bindiga sun kai wa Alhaji Yakubu hari shugaban ƙungiyar ƙungiyar fulani makiyaya Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) na gundumar Langai a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun kashe wasu da ake zargi ’yan ta’adda ne 2 tare da ƙwato bindigogin AK-47 guda 4 da babura 8 yayin wasu
Shugaba ƙasa,Bola Ahmed Tinubu ya naɗa sabbin kwamishinoni huɗu dake wakiltar shiyoyi da kuma sabbin kwamishinonin zaɓe na jihohi guda biyu domin cike guraben da ake da su bayyana a
Ma’aurata da aka yi garkuwa da su, wato Ahmed Abubakar Zakka, matarsa da kuma ‘yarsu mai watanni shida,Fatima , sun sake samun ‘yancinsu. A cewar wasu majiyoyi, an sake su
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan mutuwar wani dan bautar kasa na NYSC, Comrade Etimbuk Daniel, a sansanin horas da masu yi wa kasa hidima
Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta kama mutane uku da ake zargi da lalata yara mata masu shekaru tara, 10 da 11. Mai magana da yawun rundunar, SP Nafiu Habib,
Wani jigo a jam’iyyar APC, Dr Musa Illiyasu Kwankwaso, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya samu goyon bayan ’yan siyasar da a baya suke hamayya da juna, gabanin babban zaɓen
Tsoffin sojoji da su ka yib ritaya sun gudanar da zanga-zanga a ranar Talata a hedikwatar Hukumar Kula da Fansho na Sojoji (MPB) da ke Kubwa, Abuja, saboda abin da
Mutane tara sun rasu yayin da wasu biyu suka jikkata sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a ƙauyen Piri da ke kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja. Wani mutum
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe Shuayibu Danladi Ciroma, shugaban mafarauta a al’ummar Andamin da ke Ƙaramar Hukumar Karim-Lamido a Jihar Taraba. Marigayin, wanda kuma mamba ne
’Yan sandan Indiya sun kama wani dan Najeriya mai suna Ezeaputa Chijioke bisa zargin hannu wajen samar da hodar iblis ga masu zuwa wuraren shakatawa da bukukuwa a kasar. Wani
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yaba wa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Laifukan Tattalin Arziki (EFCC) bisa samun hukuncin kotu a shari’o’i 10,872 da kuma kwato dukiyoyin
Dakarun Sojojin Najeriya, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), ’yan sanda, mafarauta da masu gadin dazuzzuka, sun kashe wasu mutane uku da ake zargi da