Yayin da ya rage saura kwana biyar wa’adin mulkin Shugaba Muhammadu ya ƙare, shugaban ya yi bankwana da ma’aikatan fadar tasa.
Bola Ahmed Tinubu dai shi ne wanda ya lashe zaben da aka gabatar a wannan shekarar, inda zai zama shugaban Najeriya a dimokuraɗiyyance.