Buhari ya gana da sabbin manyan hafsosin rundunar sojan Najeriya – AREWA News

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana manyan shugabannin rundunar sojan Najeriya.

Ganawar ta guda ne a fadar Aso Rock dake Abuja.

A ranar Talata ne shugaban kasa, Buhari ya sanar da nadin sabbin shugabannin sojan bayan da ya amince da ajiye aiki da tsofaffin shugabannin suka yi.

More from this stream

Recomended