Binta Ola ta rasu

Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na nun cewa Allah ya yi wa ‘yar wasan fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola, rasuwa da sanyin safiyar Laraba.

Rahotannin sun ce za a yi jana’izarta anjima kaɗan a gidanta da ke birnin Katsina.

Allah Ubangiji Ya gafarta mata.

More from this stream

Recomended