Atiku da wasu gaggan ƴan siyasa  sun ziyarci Buhari a Kaduna

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya jagoranci wata tawagar ƴan siyasa inda suka kai wa tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ziyara a gidansa dake Abuja.

A cikin waɗanda suka raka Atiku akwai tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai , Aminu Waziri Tambuwal tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, tsohon ministan sadarwa,Farfesa Isa Pantami, Achike Udenwa tsohon gwamnan jihar Imo.

Sauran sun hada da tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam da Jibrilla Bindow tsohon gwamnan jihar Adamawa.

Ziyarar ta Atiku na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan da gwamnonin jam’iyar APC suka kai masa wata makaman kyar irin wannan ziyarar.

More from this stream

Recomended