All stories tagged :
Arewa
Featured
APC ta lashe kujeru 20, PDP 3 a zaben ƙananan hukumomin...
Jam'iyar APC ta lashe kujerun ciyamomi 20 na kananan hukumomin jihar Ribas a zaben jihar da aka gudanar.
Hukumar zabe mai zaman kanta jihar RSIEC ce ta gudanar da zaben ƙarƙashin sanya idanun gwamnan riko na jihar Ibok-Ete Ibas.ffw
Ita ma jam'iyar adawa ta PDP ta samu nasarar lashe zaben kujerun...