All stories tagged :
Arewa
Featured
Ribadu ya miƙawa gwamnatin Kaduna mutane 58 da aka kuɓutar daga...
Mai bawa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya miƙawa gwamnatin jihar Kaduna wasu mutane 58 da aka ceto daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.
Da yake magana a wurin taron miƙa mutanen a ranar Talata Ribadu ya ce an ceto mutanen a wani farmaki...