APC Na Kan Gaba A Yawan Kuri’u A Zaɓen Maye Gurbin Sanatan Bauchi Ta Kudu

[ad_1]








Zuwa yanzu sakamakon zaben maye gurbin Sanatan Bauchi ta kudu ya nuna cewa dan takarar jam’iyyar APC Honarabul Lawal Yahaya Gumau na kan gaba.

A yayin jin ta bakin mai taimakawa gwamnan Bauchi kan harkokin sadarwa, Shamsuddeen Lukman Abubakar ya tabbarar da cewa an gudanar da zaben cikin lumana a sassa daban-daban na mazabar.




[ad_2]

More News

Zanga-zanga: An jibge ƴan sanda 4200 a Abuja

Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta tura ƴan sanda 4200 gabanin zanga-zangar da za a gudanar a cikin watan Agusta. Kamar yadda masu shirya...

Kamfanin NNPC ya shirya daukar karin ma’aikata

Kamfanin mai na Nigerian National Petroleum Company Limited ya shirya daukar karin ma’aikata.Kakakin kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye, ya tabbatar da hakan a wata...

Ya kamata matasa su yi haƙuri zanga-zanga ba ita ce mafita ba – Sarkin Zazzau

Sarkin Zazzau, Mai Martaba Ahmed Nuhu Bamalli ya ce matasa su ƙara haƙuri da gwamnatin tarayya su janye zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a...

Zanga-zanga: Tinubu ya gana da gwamnonin APC

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam'iyar APC. Taron ganawar da aka gudanar a fadar shugaban ƙasa ta...