An yi Jan’izar Magajin Garin Sokoto

Gwamnonin Sokoto, Kaduna, Kebbi da kuma mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Saad Abubakar na da daga cikin dubban mutanen da suka halarci jana’izar,Hassan Danbaba.

An gabatar da sallar jana’izar a masallacin Kanwuri dake Sokoto.

Marigayin ya mutu ne Kaduna bayan da ya yanke jiki ya fadi.

Ɗa ne ga marigayiya Aishatu Ahmadu Bello Sardauna.

More from this stream

Recomended