An yi jana’izar mutane 26 da suka mutu a hatsarin kwale-kwale a Sokoto

An gudanar da jana’izar mutane 26 da suka mutu a sanadiyar hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto.

Mummunan hatsarin Ya faru ne a kauyen Dadin Mahe dake karamar hukumar.

Wasu majiyoyi dake kauyen sun bayyana cewa lamarin ya faru da maraicen ranar Talata inda jirgi makare da mutane sama da 30 ya kife.

Majiyar ta bayyana cewa an fara aikin ceto mutanen da wuri amma 26 kadai aka iya ganowa.

More News

Atiku ya bayar da tallafin miliyan 100 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri babban birnin...

An saki Sowore bayan kama shi da aka yi  a filin jirgin saman Lagos

Omoyele Sowore ɗantakarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyar AAC a zaɓen 2023 a ranar Litinin ya ce an tsare shi na gajeren lokaci a...

An saki Sowore bayan kama shi da aka yi  a filin jirgin saman Lagos

Omoyele Sowore ɗantakarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyar AAC a zaɓen 2023 a ranar Litinin ya ce an tsare shi na gajeren lokaci a...

Mutanen Sokoto na ta murnar kashe ƙasurgumin ɗanbindigar nan Halilu Buzu

Mazauna yankin Sokoto da kewaye na murnar kashe wani kasurgumin shugaban ‘yan bindiga, Kachallah Halilu Buzu, da sojojin Najeriya suka yi a farmakin da...