An karrama shugaba Buhari kan karfafa zaman lafiya a Afrika

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya samu lambar yabo kan karfafa zaman lafiya a Nahiyar Afirka.

Buhari ya karbi lambar yabon ne a wani taron da kungiyar samar da zaman lafiya dake kasar Mauritania ta gudanar.

More from this stream

Recomended