An kara samun mutum biyar masu dauke da cutar CORONA-VIRUS a Najeriya a yammacin yau. A iya yau, an samu mutum goma kenan.
Ya kamata mu dauki matakan kariya na rage yaduwar wannan annoba.