An kama wani mai ƙera bindigogi a jihar Filato

Jami’an ƴan sanda sun samu nasasarar kama wani mai ƙera bindigogi a jihar Filato.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan Najeriya, Olumuyiwa Adejobi shi ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar ta ce mutumin da aka kama mai suna, Pam Chung yana iya ƙera bindigogi masu amd6da harsashin bindigar AK-47.

An gano bindigogin ne a wurinsa da kuma wasu mutane biyu.

More from this stream

Recomended