An kama mutane biyu  masu garkuwa da mutane a jihar Kogi

Wasu É“atagari biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne jami’an Æ´an sanda da haÉ—in gwiwar Æ´an bijilante suka kama a garin Ibobo-Abocho dake Æ™aramar hukumar Dekina ta jihar Kogi.

Mutanen biyu da ake zargi sun haɗa da Umoru Garuba da Salifu Adamu an kama su ne a ranar Talata da misalin ƙarfe biyu na rana a garin.

Wasu mazauna garin sun bayyana cewa É“atagarin sun É—auki watanni suna addabar al’ummar garin.

Amma kuma sa’a ta kwace musu lokacin da mutane suka hange su a wani wuri da suke fakewa suna aikata laifin nan dan kuma suka ankarar da jami’an tsaro har ta kai ga an samu nasarar kama su.

Salami Abdullah wani mazaunin garin wanda ya na É—aya daga cikin yan kwamitin tsaron garin ya ce mutanen sun saka rayuwa tayi wahala a garin.

More News

Jirgi mai saukar ungulu ya yi hatsari a Akwa Ibom

Wasu ma'aikatan kamfanin haƙar man fetur su 6 da kuma matuƙan jirgi su biyu su mutu a wani hatsarin jirgi mai saukar ungulu a...

Tinibu ya aikawa da majalisar dattawa sunaye 7 na  ministocin da zai naÉ—a

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga majalisar dattawa da ta tabbatar da sunayen mutane 7 da ya tura majalisar da zai...

Gwamnatin Abia za ta fara biyan albashi mafi maranci na naira 70,000 a watan Oktoba

Gwamnatin Jihar Abia ta sanar da cewa za ta fara biyan sabon albashi mafi karanci na naira 70,000 ga ma’aikatanta daga watan Oktoba 2024.Kwamishinan...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 32 a yankin Neja Delta

Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na...